Umarnin dafa abinci
- 1
Na fere irish na yan yanka na wanke tareda tsane shi a colendar nasa gishiri kadan na juya mai na wuta yayi xafi na xuba ya soyu na kwashe
- 2
Na wanke albasa da attarugu na yan yanka nasa mai kadan a fan na xuba nasa spices na da maggi tareda soy sauce nd garlic nai mixing yayi 2min na sauke aci dadi lfy🤤
- 3
Nafasa eggs nasa spices na soya serve🤗
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Beef and vegetable sauce with Creole Rice
Wana hadi shikafa da soyaye taliya shi yan French kecema Creole rice kuma yanada sawki yi Maman jaafar(khairan) -
-
-
Mushroom rice
To wana shikafa nayishi da sawra dafafe shikafa da nakedashi a fridge kuma family suji dadinsa Maman jaafar(khairan) -
-
-
Jollof din taliya da irish
Masha Allah taliya da irish akwai dadi ga sauki ga dadi alhamdulillah 🥰😋😍 #oneafrica Sam's Kitchen -
-
-
-
-
Fish sauce
#NAZABIINYIGIRKINazaba yin girki neh sabida yana daya daga cikin abubuwan da nakesokuma yake mun sauqin yi and kuma ina son gwada girka sababin nauikan abinci besides food is life😉😉 Muas_delicacy -
-
-
Fish Onion Sauce
Wana miya kina iya cinsa da duk abunda kikeso kuma ga sawki yi Maman jaafar(khairan) -
Irish ball
Very simple and delicious for breakfastsTry it and thank me later Meenarh kitchen nd more -
Crispy chicken sauce
# AUTHOR MONTH CELEBRATIONThis recipe is to say a big thank you to all cookpadian that call and show me love in this week, I really appreciate it and I love you All😍💖may GOD bless cookpad, inagodiya Allah ya bar zumuntciHAPPY MONTH CELEBRATION and happy call week Maman jaafar(khairan) -
-
My homemade kfc chicken
Wana kaza inasonshi yaw de nace bari in gwada da kaina Maman jaafar(khairan)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16651065
sharhai