Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki nemo tamarind dinki ki dan zuba ruwa ki wanke haka datti y fita d particles din ciki su fita
- 2
Seki dauko tukunya ki zuba tamarind din ki doko ginger ki gogata seki diba kadan kisa a cikin tamarind din ki zuba ruwa kikunna wuta y tafasa.
- 3
Inya tafasa seki tace ki ajiye gefe ki dauko cucumber ki yayyanka kisa a blender kidauko water melon ki yayyanka kizuba cikin blender kiyi blending dinsu duka inyayi seki tace
- 4
Seki dauko tamarind din ki dauko wannan (cucumber d water melon din dakikai blending kikatace) kizuba cikin tamarind din kijuya
- 5
Seki dauko flavors dinki (tamarind,coconut and pineapple,strawberry flavors)ki zuba acikin tamarind din kikara juyawa Eu juyu sekizuba sugar kikara juyawa
- 6
Se ki dauko water melon kiyi chopping dinta in cubes form kizuba cikin tamarind din kizuba crushed ice KO cube ice.shikenan.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Pineapple peel and Tamarind drink
Lets join the world in celebrating world food day and cooking every part and thus enjoying a healthy meal also had fun trying out this and we really enjoyed it#cookeverypart #worldfoodday #pineapplepeel #drink Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
Mix fruit juice
Wanan hadin Yana da Dadi Kuma zakuji dadinsa awanan lokacin na azumi saboda zafi #ramadanplanner bilkisu Rabiu Ado -
Coconut and pineapple juice
Coconut and pineapple juice yana da matukar gamsarwa ga dandano ga Karin lafiya😍 Maryam Abubakar -
Special Ramadan Sobo
So i so much love sobo especially when added with ginger and melon and served cold... Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
-
Strawberry fruits
Godiya ga admin aunty jamila😍Wana recipe ita naga tayi postings dinshi ya bani shaawa shine nima nayishi sede ni na kara wasu fruits akan nata kuma family na suji dadinsa Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Tropical juice
Tropical juice juice ne da ake hada su fruits iri iri wadan kakeso kuma akaiw dadi sosai Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
sharhai (2)