Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1 hour
2 people
  1. 10Potatoes
  2. 5Egg
  3. 1Spring onion
  4. 2Scotch bonnet
  5. Seasoning

Cooking Instructions

1 hour
  1. 1

    Za a fara dain fere dankali sai a yankasu kanana

  2. 2

    Sannan a saka a tukunya a dafa shi tare dain ajino moto dain gishiri kadan in kina so mein zaki iya saka turmeric saboda yayi kyau sosai

  3. 3

    Sannan sai a tsane shi inya dahu

  4. 4

    A samu bowl a fasa kwai a ciki a saka maggi,spring onion,curry,dain scotch bonnet

  5. 5

    Sannan sai a saka masa pan a kan wuta on low flame a zuba mein sai a dinga debo wannan dankalin tare dain kwai ana soya su

  6. 6

    Sannan in aka duba aka ga yayi sai a juya dayan side din shima

  7. 7

    In yayi sai a cire shikenan and serve with watermelon smoothie or any juice of your choice

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Auwal
Zainab Auwal @zeeawwal
on
kano state

Similar Recipes