🍝Taliya da dankali🍝

Maryam Abdullahi
Maryam Abdullahi @maryammamu
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

With habibi
  1. Taliya
  2. Kifi
  3. Kwai
  4. Kayan Miya
  5. Albasa
  6. Magi
  7. Mai
  8. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki saka mai ki yanka Albasa kibar ta soyu sai ki saka kayan miyanki kibar su soyu sai ki saka ruwa ki saka magi da spices dinki ki kuma sa kayan Miya da yawa dan daidai dai

  2. 2

    Sai ki saka ruwa kibar ya tafasa saiki saka taliya da dankali Irish ki bar su dahu saiki sauke.

  3. 3

    Daman kin Riga kin soya kifinki da Kwai dafaffe sai a sauke aji dadi Lfy😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Abdullahi
Maryam Abdullahi @maryammamu
on

Comments

Similar Recipes