Apple banana smoothie

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines) @cook_12463134
Kaduna State

A healthy smoothie

Apple banana smoothie

A healthy smoothie

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 servings
  1. 1Apple
  2. 2Banana
  3. Madarar gari 3Tbsp ko yadda kikeso
  4. cubesIce
  5. Sugar yadda kikeso
  6. Vanilla flavour

Cooking Instructions

  1. 1

    COOKING IS LOVE MADE VISIBLE
    *fyazil's Cuisines*
    *APPLE BANANA SMOOTHIE*

    Ki wake blender ki yanka apple ki cire seeds da abun sakiyar, ki yanka banana shima kanana ki zuba su, kisa Madarar gari kota ruwa duk Wanda kikeso ko kike dashi, kisa ice cubes, vanilla flavour 2 drops kiyi blending nasu in yayi smooth saiki kashe blender kiyi serving a glass jar.

  2. 2

    Zaki iyasa ruwa kadan gun blending dai dai kaurin da kikeso

    Idan bakida ice cubes kisa ruwa daidai kaurin da kikeso juice naki ya zama sai kiyi blending inyaso sai kisa a fridge in yayi shanyi kisha.

    Wannan juice in kika barshi ya jima zai yi duhu anaso in aka yisa a sha shi a time in. Banana inne kesa shi yayi duhu

    Yanada dadi sosai saikun gwada

    *fyazil's tasty bites*
    *IG_fyazilmkyari_007*

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes