Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kifi Sunkunbuya ko shawa
  2. Spice
  3. Thyme
  4. Curry
  5. Citta
  6. Masoro

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke kifin ki ki fitar da duk datin dayake jikin sa,saiki wankeshi tare da lemon tsami saboda karni,saiki hada maggi,citta,spice,curry,thyme,citta,masoro guri daya saiki zuba juya ko inya ya hade saiki zuba acikin kayan hadin dan kadan,saiki dauko kifinki ki ringa tsomawa acikin ruwan maggi,saiki samu colender ki ringa sawa aciki haka zakiyi harki gama,saiki sa arana y bushe bayan y bushe saiki dauko pan kizuba mai acikinsa ki yanka albasa y soyu bayan y soyu saiki ringa dauko

  2. 2

    Kifin kina soyawa acikin ruwan mai inya soyu saiki sauke in farfesu zanyi ko nasa amiya bana barin kifin y soyu sosai

  3. 3

    😋😋wannan kuma ci zanyi shiyasa nabarshi y soyu sosai

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes