Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. chicken
  2. onion
  3. red ppe
  4. scotch bonet
  5. green beans
  6. pees
  7. carrot
  8. grammasala
  9. curry
  10. garlic

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara kazarki ki wanke kizuba a tukunya ki tafasa veg dinki da baking powder bayan kin yanka su shape din da kikeso

  2. 2

    Kizuba duk spices dinki da seasoning da onion ki dora a wuta in yayi ki sauke ki soyata ki aje gefe ta huce

  3. 3

    Ki dora pan kisa tble spn 3 na oil kisa albasa kizuba tarugu da garlic ki juya kizuba veg din da curry da seasoning da gram masala kici gaba da juyawa seki kawo kazar ki juya sosai

  4. 4

    Seki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleemah Tijjani Salis
Haleemah Tijjani Salis @cook_13902191
on
kano

Comments

Similar Recipes