Yam balls

Phariey's Kitchen
Phariey's Kitchen @cook_13834527
Katsina State

#katsinastate# my family love's it @ breakfast

Yam balls

#katsinastate# my family love's it @ breakfast

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Atarugu
  3. Albasa
  4. Curry
  5. Kayan dandano
  6. Egg
  7. Tafarnuwa (optional)
  8. Salad cream

Cooking Instructions

  1. 1

    Kifere doyarki ki Dora a tukunya saikisanya gishiri da Dan suga wajen dafawar idan yadahu saiki sauke

  2. 2

    Ki jajjaga atarugu, albasa da tafarnuwarki sai ki dauko dafaffar doyarki ki Sanya a turmin kidan dakata Amman ba sosaiba

  3. 3

    Kin kindan dakata sai ki kwashe kisa amaxubi sai ki xuba curry da dandanon ki saikirinka mulmulawa idan komi yayi

  4. 4

    Saikisanya mai yayi xafi inyayi xafi sai ki sanya mulmulen doyan wato yamballs din acikin ruwan kwai kina soyawa amai inyayi sai ki kwashe idan xa'aci sai adan yayyafa salad cream akai aci lpy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Phariey's Kitchen
Phariey's Kitchen @cook_13834527
on
Katsina State

Comments

Similar Recipes