Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Flour, milk, yeas, Egg, minced meat, butter, seasoning, carrot,

Cooking Instructions

  1. 1

    Xakisamu boul mai kyau kixuba flour 2cup kisa madara ta gari 2tbls,kisa yeas 1tsp kijuya saikisa butter 2tbls saiki juya idan yabiyu kidinga xuba ruwa da kadan kadan kina kwabawa haryayi kaurin da akeso dama kinada kwakkwaro ko kiyi da takarda da foil paper kona gwangwani saiki yanka flour kimurxa kiyanka dogaye kidinga nadawa jinkin kwarkwaron inkin gama kijera a farantin gashi kishafa kwai kisa a oven

  2. 2

    Saiki dora kasko kixuba minced meat dinki aciki kidansa mai Kadan kisa albasa da spices da seasoning kita juyawa idan yafara laushi saiki xuba carrot dakika gyara kika goga dogaye da green pepper dakika yanka cub idan yayi yanda akeso saiki sauke

  3. 3

    Saiki ciro farantin gashin idan yayi saiki cicire daga jikin kwarkwaron saiki dinga diban wannan hadin minced meat din kina xubawa aciki inkingama saiki jera a flet

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

fakees kitchen &more
fakees kitchen &more @cook_14141340
on
Kano
kitchen lover
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes