Jollof rice

Amcee's Kitchen
Amcee's Kitchen @Amina69
Zaria,kaduna State

# jollof rice recipe contesta#,yana da dadi sosai

Jollof rice

# jollof rice recipe contesta#,yana da dadi sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na nasa ruwa akan wuta daya tausa sai na wanke shinkafa sosai sai na xuba aciki

  2. 2

    Na samu wani tukunya nasa ruwa sai na gyara wake na wanke na xuba aciki

  3. 3

    Da nayi pa boiling din shinkafa da wake sai nasamu wani tukunya nasa palm oil da albasa ya soyu

  4. 4

    Sai na kwashe albasan a plate na xuba kayan miya na soya sai nasa ruwa yanda xai daba min

  5. 5

    Daya tausa nasa spices da Maggie na barshi na minti daya

  6. 6

    Sai na xuba shinkafa da wake na juya sosai sai nasa kifi aciki

  7. 7

    Da ruwan ya tsotse sai na sauke nasa a

  8. 8

    Na yanka plantain nasa salt na soya,dana sauke shinkafa sai nasa a plate

  9. 9

    Enjoyed my delicious palmoil jollop rice

  10. 10

    Note...dama na wanke kifi nasa salt sai na soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amcee's Kitchen
on
Zaria,kaduna State
cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes