Banana shake

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

#BORNO STATE ayaba abu me kyau da kuma amfani.....yana daga cikin abunda ke saurin sauke ni'imah a jikin mace kai har ma da mazan....

Banana shake

#BORNO STATE ayaba abu me kyau da kuma amfani.....yana daga cikin abunda ke saurin sauke ni'imah a jikin mace kai har ma da mazan....

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

5 mins
2 servings
  1. Banana
  2. Milk(gari)
  3. Sugar
  4. Flavour
  5. Kankara

Cooking Instructions

5 mins
  1. 1

    Ki bare ayabanki ki yanka kanana ki zuba a blender kisa madarar gari,sugar,flavour da fasashen kankara kadan kiyi blending for lyk 2-3 minutes

  2. 2

    Enjoy!!

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
on
BORNO STATE

Comments

Similar Recipes