Ingredients

  1. Mangyada
  2. Taliya
  3. Tattasai
  4. Albasa mai lawashi
  5. na'a na'a
  6. Curry
  7. Maggi
  8. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko Xaki dora tukunya a wuta kixuba mangyada... Idan yayi xafi saiki zuba kayan miyanki Ki soya saiki tsaida ruwan girki Kisa kayan dandano.

  2. 2

    Idan ya tafasa saiki zuba taliyarki...idan takusa nuna saiki zuba na'a na'a Saboda Tana qarama abinci qamshi da dadi

  3. 3

    Bayan minti 3-5 saiki duba kiga Idan taliyarki ta nuna saiki sauke....

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Husna kubau
Husna kubau @cook_13844077
on
Kaduna

Similar Recipes

More Recommended Recipes