Dublan

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
Zaria City

#kadunastate,dublan na daka cikin classy snacks,ga dadi da gard'i.

Dublan

#kadunastate,dublan na daka cikin classy snacks,ga dadi da gard'i.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr 20mnts
5 servings
  1. 3 cupsflour,2 cups sugar,1lemon,1tablespoon baking powder, quarter of simas butter,1big size egg.Water as required

Cooking Instructions

1hr 20mnts
  1. 1

    Dafarko zaki tankade fulawarki,ki narka butter ki zuba,ki kada kwai shima ki zuba.

  2. 2

    Sai ki jujjuya su hade sosai,sannan ki rika zuba ruwa ahankali kina kwabawa har su hade(kwabin kamar na meat pie).

  3. 3

    Sai a rufe abarshi yayi kamar minti 20.Daga nan sai ki samu injin taliya,ki rika gutsira kina kiyi dashi da hannu,ki barbada fulawa ki Murza yayi tsaho da fadi.Haka zakiyi har ki gama.

  4. 4

    Sannan kizo ki yanka,kiyi shape din da kikeso har ki gama.Sai ki ajiye a gefe.

  5. 5

    Sai ki samu ruwa kamar karamin Kofi guda,ki zuba sugar ki dafa har yayi danko,sannan ki matsa lemon tsami,ki jujjuya ki sauke.

  6. 6

    Daga nan ki sanya mai a wuta idan yayi zafi,ki soya dublan din,idan ya soyu,ki tsamo ki sanya cikin ruwan sikarin(syrup) har ki gama.Enjoy.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
on
Zaria City
Salaha by name,born and bred up in Zaria.I really love cooking, because beauty without high skills of cooking is useless..
Read more

Comments

Similar Recipes