Share

Ingredients

  1. beans
  2. garlic
  3. tarugu
  4. albasa
  5. manja
  6. maggi
  7. kwai dafaffe
  8. cray fish

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke wake kicire datti kisaka tarugu da albasa da galic kiyi blending koki kai markadai

  2. 2

    Ki zuba crayfish aciki da seasoning dinki da mai kijuya sosai

  3. 3

    Ki kara ruwa kada seki shafa mai a containers kisaka kwai seki zuba kullin alalan

  4. 4

    Ki jera a steamer kiyi steaming har se ya nuna

  5. 5

    Kisa yaji kicj da dumi😂

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Comments

Similar Recipes