Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki zuba mai kisa albasa in tadan soyu ki zuba kayan miyarki Wanda kikayi grating
- 2
Ki tafasa naman ki da spices in ya dahu sai ki zuba acikin kayan miyarki ki zuba ruwa yadda zai dafa miki ita
- 3
Inya tafasa ki sa spices dinki da Seasoning da tyme kisa curry sai ki kawo macaroni dinki ki zuba in ta dahu ki sauke
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6365462
Comments