Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 2 tinFlour
  2. Baking powder 1 tblspn
  3. 1egg
  4. Sugar to ur test
  5. Flavour
  6. 1/4Butter
  7. Milk

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dauko kwano mai kyau ki zuba butter a ciki sai kiyi mixing da sugar dinki sosai har sai ya koma fari alamun sugar din ya narke kenan.

  2. 2

    Sai fasa egg dinki ki zuba akan butter din shima ki juya sosai har sai ya bi jikin butter din.

  3. 3

    Sai tankade flour dinki ki zuba baking powder akan flour din.

  4. 4

    Ki Dan jiga madarar amma kar ruwa yayi yawa Dan kwabin so ake ya hade jikinsa kamar cin-cin, sai ki saka flavour dinki acikin madarar.

  5. 5

    Sai ki dauko wannan kwanon mai butter aciki ki zuba fulawarki, sai ki saka madarar shima, ki juya sosai har sai ya hade jikinsa.

  6. 6

    Shikenan sai ki samo cutters dinki kiyi duk irin shape din da kike so, ki gasa a oven (low heat)

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Fateen
Fateen @Fteenabkr277
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes