Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Zogale
  3. Gyada
  4. Albasa/attaruhu
  5. Maggi/oil/curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu shinkafarki kibarza.saiki dauraye tah Kisami steeming pot kizuba kihadatah d zogalenki nd gyada kirufe

  2. 2

    Inya dade yana dahuwa saikizuba albasa.attaruhu.maggi da sauran kayanki a ciki kirufe yaci gabada dahuwa

  3. 3

    Inya dahu zaki bude kitaba kiji iya yadda yaymiki.

  4. 4

    Wannan abinci yanada anfani ajikin dan adam sosai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hawwa dalha(jidda”ss cuisine)
on
Kano
Cooker chocolate lover
Read more

Comments

Similar Recipes