Ingredients

10mins
  1. Bread crumbs
  2. 4kwai
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. cubeBoullion
  6. Curry

Cooking Instructions

10mins
  1. 1

    Ki fasa kwai a cikin bowl sannan ki kawo albasar ki da kika wanke kika yayyanka kanana ki zuba a Kai. Sai ki jajjaga attaruhu ki Kara a Kai, sai ki sa Maggi da curry. Ki dan sa ruwa kamar tablespoons 5 sannan sai ki gauraya. Ki kawo bread crumbs dinki ki zuba a kai ki gauraya ki na zubawa Kina Juyawa har ya dan yi kauri Kadan.

  2. 2

    Kiyi pre heating toaster din ki. Idan ya dan yi zafi sai ki shafa Mai saboda Kamawa sannan sai ki kawo mixture din ki ki zuba. Kada ki cika da yawa Saboda yana kumbura sai ki rufe ki bashi 2 mins.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

UmmSultee
UmmSultee @H_cooks
on

Similar Recipes