Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Karas
  3. Green beans
  4. Kayan Miya
  5. Mai
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Tyme
  9. Tafarnuwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Nadora ruwa atukunya bayan NASA green beans suntafasa NASA shinkafa da karas dasuka dafu yanda nikeso

  2. 2

    Sai nasauke nawankesu NASA amatami sai najuye a kula

  3. 3

    Nayi greating kayan Miya NASA a prain pan NASA Mai nafara soyawa,NASA Curry tyme Maggi da garin tafarnuwa nadinga juyawa har tasoyu nasauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Ahmad
Maryam Ahmad @cook_14278654
on
Sokoto
dankalin turawa
Read more

Comments

Similar Recipes