Cooking Instructions
- 1
Xaki Dora tukunya a wuta kisaka nama kisaka Mai kisaka blending kayan Miya kixuba kisaka tafarnuwa da kayan kamshi
- 2
Idan suntafasa Sai kisaka seasoning kisaka macroni xakikara ruwa kadan Sai kirage wuta intadafu Sai kisauke
- 3
Kisoya plaintain kisaka gishiri kadan
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
White rice & stew with Farfesun Banda White rice & stew with Farfesun Banda
Made for Sahur #1post1hope Mom mufeedah -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6403566
Comments