Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

tuwo.
  1. Shinkafa
  2. Kayan Miya
  3. Guro
  4. Seasoning
  5. Kayan kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Xakidafa tuwon shinkafa kituke kikwashe

  2. 2

    Xaki wanke guronki ki yanka kidafata da gishiri

  3. 3

    Xaki hada stew inkingama xakidibo guro kihada da stew kimotse

  4. 4

    Abinda yasa nadafasu daban daban

  5. 5

    Saboda xatafito green Amma idan nahadesu atare wurin dafuwa xatayi baki, Kuma wannan yaukin bayafitowa sosaei

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Ahmad
Maryam Ahmad @cook_14278654
on
Sokoto
dankalin turawa
Read more

Comments

Similar Recipes