Cooking Instructions
- 1
Zaki surfa wake ki wanke sosai dattin ya fita sai kisa tarugu,tattasai,albasa and garlic sai kiyi blending
- 2
Zaki sa Maggie, palm oil ki juya sosai sai kisa egg din da kika dafa kikayi yayyanka
- 3
Sai kisamu gwan gwanin pick kisa Palm oil aciki sai kisa akan wuta kiyi steaming Inyayi sai ki sauke
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
Moi Moi With Egg And Crayfish Moi Moi With Egg And Crayfish
Cooked For My Husband Jamila Hassan Hazo -
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6431652
Comments