Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba semovita din ki a roba mai dan fadi saikiy mixn dinta da yeast sugar da gishiri kadan saiki kawo ruwan dumi ki kwaba kamar daidai kaurin qullun masa, ki buga qullun sosai, saiki rufe shi ki barshi ya tashi, idan ya tashi saiki yanka albasa ki buga qullun sosai ya hade jikin sa, saiki soya a abun soya masa, shikenan.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Comments

Similar Recipes