Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dora zobanki akan wuta bayan kinwanke shi kinsa masa citta da kanunfari inyayi saiki sauke kitace ki ajiye shi a side

  2. 2

    Saiki yanka pineapple dinki da cucumber kimar kadasu a blender saiki tace su da rariya

  3. 3

    Saiki xoki hada wannan zobon dasu pineapple dinnan kisa sugar kisa pineapple flavor kisa ice.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Fatima Suraj
Fatima Suraj @cook_14110697
on

Comments

Similar Recipes