Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki yanka doyanki yadda kike so kibare ta kidora ta akan wuta kisa mata gishiri kadan da sugar kadan intayi saiki sauke

  2. 2

    Saiki fasa kwai aroba kisa Maggie kadan da curry da onion saiki kadashi

  3. 3

    Inkin kada saikina daukan doya daya kinasawa akwai kicire kisa a mai kisoyata intayi saiki kwasheta.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Suraj
Fatima Suraj @cook_14110697
on

Comments

Similar Recipes