Bird nest potato cutlets

sapeena's cuisine
sapeena's cuisine @safi1993
Kano State

#kano state

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 hours
3 servings
  1. 4large potato
  2. 2large egg
  3. Vermicelli pasta
  4. Spices
  5. cubesSeasoning
  6. Sweet peppers
  7. Carrot
  8. 2 tbspFlour
  9. Oil for frying

Cooking Instructions

2 hours
  1. 1

    Ki wanke potatoes Dinki (dankali) ki xuba a tukunya da ruwa ki dafa shi tare da egg (kwai) guda daya, bayan Sun dahu sai ki sauke ki ajje a gefe ki bare dankalin ki murtsikashi ki rufe.

  2. 2

    Sai ki yanka sweet pepper dinki da carrot ki zuba a dankalin ki ki sa egg yolk da flour da kayan dandanonki ki juya sosai.

  3. 3

    Sai ki curashi kamar yadda kika ga a hoton sai kisa a sauran ruwan farin kwanki ki sa a vermicelli pasta dinki ki juya sosai ko ina ya kama sai ki soya a ruwan mai. Bayan ya soyu sai ki yanka dafaffen kwanki ki dora a kai shikenan sai aci.

  4. 4

    Note.: vermicelli pasta taliyace xaku ganta yan siriri kanana ana samunta gun masu saida kayan abinci ko malls.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sapeena's cuisine
on
Kano State

Comments

Similar Recipes