Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Irish
  3. Onions
  4. Tattasai
  5. Attaruhu
  6. Spices
  7. Seasonings
  8. Oil
  9. Fried meat
  10. Kamu

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke shinkafa ki dafata ki ajiye a kula

  2. 2

    Kiyi per boil din dankali ki ajiye

  3. 3

    Ki zuba oil a pan ki jajjaga kayan miya ki zuba ki soya ki zuba dankalin da soyayyen nama ki zuba spices da seasonings ki gauraya

  4. 4

    Ki yanka albasa da cabbage ki wanke su ki zuba ki rage wutan ruwa ruwan jikin ze karasa dafawa

  5. 5

    Ki dora ruwa.idan ya tafasa ki juye akan kullin kamun ki gauraya kisa sugar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes