Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kayan ciki
  2. Albasa
  3. Tattasai
  4. Attaruhu
  5. Spices
  6. Seasonings
  7. Garlic

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke kayan ciki sosai ki cire duk wani datti wannan bargon kisa ruwan.zafi ki sabule tas ze fita ki zuba a tukunya kisa ruwa kadan idan ya tafasa ki tsiyaye ruwan ki.zubar

  2. 2

    Ki zuba wani ruwan ki yanka albasa ki jajjaga yafarnuwa kisa spices da seasonings ki gauraya

  3. 3

    Ki jajjaga tattasai da attaruhu ki zuba ki rufe ki barshi har ya nuna

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes