Tuwon semo miyar danyen kubewa

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

My love for tuwo

Tuwon semo miyar danyen kubewa

My love for tuwo

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30 mins
2 servings
  1. Semo
  2. Salt
  3. Butter
  4. Danyen kubewa
  5. Attarhu
  6. Ginger
  7. Garlic
  8. Seasonings
  9. Baking powder
  10. Albasa
  11. Daddawa (ga me bukata)

Cooking Instructions

30 mins
  1. 1

    Da farko zaki daura ruwa da Dan gishiri kadan a wuta idan ya tafasa sai kiyi rude kisa butter kadan ki barsa a nuna,idan rudenki ya nuna ki tuke tuwon ki yadda kike son tuwon ki.....

  2. 2

    For d kubewa:kiyi greating ko kuma kibi traditional way na 'yan maiduguri ki yayyanka sannan ki daka a turmin wajen dakawan zakisa Dan attarhun ki da Dan albasa ki daka dashi...

  3. 3

    Ki daura namanki akan wuta tare da greated garlic da ginger kadan sai seasonings ki barsa ya nuna,idan ya nuna in ruwan cikin naman ya miki kadan sai ki kara ruwan dumi kadan sai ki juye wannan dakaken kubewan mai su attarhu ciki kisa masa baking powder kadan ki barsa yadan nuna.....idan ya fara tafasowa sai kisa masa seasonings dinki ki barsa ya karasa....

  4. 4

    Note:idan kinaso kubewa ta miki yauki kar kisa masa tarkace,sannan karki rufe murfin tukunyan Dan kubewa fushi gareta....zubewa xai yi....sannan idan xakiyi using daddawa shi xaki fara dakawa sai ki juye kubewan akai ki sake dakawa.....

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
on
BORNO STATE

Comments

Similar Recipes