Share

Ingredients

  1. Busashshen rogo
  2. Ruwan xafi
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Magi
  6. Gishiri
  7. Atarugu

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara busashshen rogonki ki kaishi a nika maki sai ki tankade ki aje garin gefe

  2. 2

    Ki yanka albasarki mai lawashi,ki jajjaga atarugu

  3. 3

    Kidaoko garin rogonki kixuba magi da gishiri aciki saiki motse,saiki dauko tafasashshen ruwan xafi kixuba ki yamutsa ammanfa kadan ki motsa xakiga ruwan kamar baijiba saiki maida kwabin a turmi kita dakashi harsai ya hade kamar sakwara amman kafin kisaka aturmi kisanya atarugu da albasar

  4. 4

    Saiki dauko shi kina tabewa kina bada shape kamar haka

  5. 5

    Saiki sanya mai awuta inyayi xafi saiki rinka daukowa kina soyawa daya soyu ki kwashe. Anaci da yaji ahada da latas ko kabeji koma hakanan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Phariey's Kitchen
Phariey's Kitchen @cook_13834527
on
Katsina State

Comments

Similar Recipes