Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankalin turawa
  2. Kwai
  3. Kayan kamshi
  4. Maggi
  5. Albasa
  6. Attarhu
  7. Koren tattasai
  8. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere dankali ki yanshi da fadi, ki dafa ki ajiye.

  2. 2

    Ki fasa kwai ki yanka albasa,attaruhu,koren tattasai ki zuba ki juya kisa maggi da kayan kamshi.

  3. 3

    Kisa mai kadan a pan ki saka dankalin yayi kamar minti 3 kina juyashi a hankali, sae ki zuba kwan ki jujjuya ki barshi ya soyu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
on
Kano
cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes