Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1:30 mins

Cooking Instructions

1:30 mins
  1. 1

    Ki tafasa taliyan saiki tace, ki zuba kayan miyanki a tukunya da oil ki soya shi,saiki tsaida ruwa kada kisa Spice's dinki ki rufe saiya tafasa saiki kawo spaghetti ki zuba saiki rufe for like 5min saiki kawo onion ki zuba da vegetables dinki

  2. 2

    Ki barshi yai kamar 7min saiki sa curry ki sake rufewa that all ready to eat

  3. 3

    Ki wanke kayan cikin ki ki sa ruwa a ciki saiki dora a wuta yayi tafasa daya saiki tace sabida wani zakiga inkin hada gaba daya soup din saiyayi baki

  4. 4

    In kin tace saiki maidashi pot saiki sa pepper,curry,thyme,maggi,pinch of salt, little oil saiki barshi yaita dahuwa har yayi laushi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
The- Scrumptious Palace
on
Kano/Abuja

Comments

Similar Recipes