Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Na fere Irish na yanka na wanke na tsane a colender, nasa salt kadan, nasa pan a wota nasa mai yayi xafi na soya.

  2. 2

    Na fasa egg a cikin bowl nasa maggi,albasa,citta,curry, na kada nasa pan a wuta nasa mai kadan na soya.nasa yaji da ketchup, aci

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Narnet Kitchen
Narnet Kitchen @Ayshabamally11
on
Zaria,kaduna State
cooking is ma favourite
Read more

Comments

Similar Recipes