Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki cire fatan Kazan saiki wanke ta tas.

  2. 2

    Kisa mata maggi, salt, ginger garlic paste, onion and thyme. Saiki tafasa ta da dan ruwa kadan.idan ta nuna ki soyata.

  3. 3

    Kisa 1tblspn of oil a pan yay zafi saiki saka sliced onion da yawa da scotch bonnet, maggi and curry powder kiyi ta juyawa sannan kisa ruwa kadan da soyayyan Kazan ki juya sosai, saiki rufe ta nuna.

  4. 4

    Kiyi garnishing da green pepper.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
on
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes