Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Spinach
  3. Maggi and salt
  4. Oil
  5. Tarugu da tattasai
  6. Albasa da garlic

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jika shinkafa yayi awa daya ajike

  2. 2

    Sai ki wanke ki aza kan wuta yayita dahuwa hat ya dahu sai ki tuka ki kwashe ki aje gefe

  3. 3

    Kiyanka alayyahu kiwankeshi sosai da gishiri

  4. 4

    Kiyi blending tarugu da Tarrasai da garlic tare da albasa sai ki soyasu

  5. 5

    Ki zuba ruwa da maggi da gishiri. Bayan sun dahu sosai ki ci zuba alayyahu ki motsa ki barshi na wani lokaci sai ki zuba kici da tuwo

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
saratu
saratu @cook_14127885
on

Comments

Similar Recipes