Share

Ingredients

  1. 3 cupShinkafar tuwo
  2. Yeast (n40)
  3. Baking powder 1/2tspn
  4. 1/2 tinSuger
  5. Salt 1 tslpn

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara shinkafar tuwonki ki jiqata tayi kaman 1 hour saikl ki kai markade

  2. 2

    Iran an kawo Markaden sai ki zuba yeast dinki ki juya a cikin kullin Masan idan da safe zakiyi zaki iyq barinsa ya kwana

  3. 3

    Idan safiya tayi zaki fara suya sai ki zuba gishiri da suger da baking powder

  4. 4

    Ki daura kaskonki a wuta ki zuba mangyada idan ya soyu sai ki fara suya kina diba kadan kadan kina sakawa a ramin kaskon idan ya soyu ki juya dayan gefen shima a haka har kigama

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima abubakar
fatima abubakar @cook_14174282
on
Gombe Nigeria
I like making new things so I guess cookpad is d solution
Read more

Comments

Similar Recipes