Share

Ingredients

30minutes
3serves

Cooking Instructions

30minutes
  1. 1

    Dafarko ki jika shinkafa ta kwana a ruwa sannan ki zuba amata yeast kibada akai maki nika daganan ki sake zuba wani idan an kawo nikan sannan kisa arana domin ya tashi ki zuba masa yogout ki kai rana.

  2. 2

    Idan ya tashi ki zuba baking powder da salt da sugar ki juyasu sannan ki soya a kasko Mara kamu idan kin zuba ki maida marfi ki rufe zakiga yayi saka saka ba'a juya bayansa idan kinga ba alamun kulli akansa ki kwashe ki zuba wani kinayi jina zuba mai. Aci dadi lapia.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
on
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Read more

Comments

Similar Recipes