Ingredients

  1. Chicken
  2. Scott Burnett
  3. Onion
  4. Green paper
  5. Seasoning
  6. Spices
  7. Curry
  8. Thyme
  9. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki yanka kazar ki ki wanketa ki daurata a wuta kisa albasa da seasoning da spice

  2. 2

    In ta dahu ki sauke ki soya ta

  3. 3

    Sai ki yanka albasa da attaruhunki da Koran tattasai kisa su a tukunya ki zuba mai kidan soya su sama sama

  4. 4

    Sai ki zuba kazar ki akai ki kawo ruwan naman ki zuba kisa seasoning da spices dinki da curry ki kara Koran tattasai ki rufe saiki sauke

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

hafsat tahir salga
hafsat tahir salga @cook_14151244
on

Similar Recipes