Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Nama danye
  2. Dakakken quli
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Barkono dakakke
  6. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara danyen naman ki ki yanka shi pieces saiki wanke ki tsane shi.

  2. 2

    Zaki hada yajin quli da barkono da maggi kiy mixing sai ki shashshafa ma namanki kiy marinating dinsa ki barshi kamar awa 3

  3. 3

    Saiki dauko shi ki jera a oven ki gasa Kina barbada mai lokaci lokaci sai kinga yayi laushi sannan ya gasu.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Comments

Similar Recipes