Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Hanta
  2. 1Albasa
  3. 2 tbspMai
  4. 2Maggi
  5. 1Onga
  6. Kayan kamshi
  7. Koren tattasai
  8. Attaruhu
  9. Tumatr

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke hanta ki yankata sirara dogaye ki saka mai a tukunya ki kisa albasa sae ki zuba hanta ki jujjuya kisa maggi, onga,kayan kamshi.

  2. 2

    In ta fara soyuwa ki zuba albasa,attaruhu,tumatr ki juya ki rufe harsu narke sae ki zuba koren tattasae ki kashe.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
on
Kano
cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes