Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3 cupstigernut
  2. 1 cupdates
  3. 5 tspmilk
  4. to tasteSugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki wanke ayar ki ki surfa ta ki barta ta dan jiku

  2. 2

    Shima dabinon ki gyara shi ki barshi y dan jiku yadda xaiyi saurin markaduwa

  3. 3

    Sai ki xuba a blender kiyi blending ko kuma ki kar a markada miki

  4. 4

    Sai ki kara ruwa kisa mayani ki tace ki xuba sugar d milk ki juya kisa a fridge yyi sanyi ko kuma kisa ice cubes

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
on
Kano

Comments

Similar Recipes