Rice and macaroni with stew

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

Simple and tasty........new year new post

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafa ki zuba, idan ta Fara nina sai ki yi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke

  2. 2

    Ki tafasa ruwa ki sa macaroni ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke ki wanke Ki tsane a colander saiki juya a kula

  3. 3

    Ki soya mai kisa tumatir ki bashi minti 5 saikisa maggi da curry da tarugu da albasa da kika jajjaga ki rufe kibarshi ta dahu saiki sauke shikenan

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Similar Recipes