Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Cut and wash ur chicken with lemon juice

  2. 2

    Sanna sai ki daura akan pot din ki sai ki tafasa ta sai ki sa albasa (onion) salt n some spices har sai ruwan jikin ta ya tsotsi dama baki saka ko ruwa ba,sai ki soya ta sama sama fry it (half done) wanna method din yana rage miki karni sosai a wajan hada pepper soup din ki

  3. 3

    Sai ki sa ruwa kamar 3cup ki zuba acikin tukunya sanna ki zuba chicken din da pepper da spices sanna ki yi seasoning din ta akwai wani maggi (tomato cube) yana kara mishi dadin da taste da colour for attractive

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ibti's Kitchen
on
#kanostate#

Comments

Similar Recipes