Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zakisa ruwa a wuta yatafasa saiki zuba macaroni ki aciki kibashi lokaci, inya dafu sai kitsane akwando shikenan angama

  2. 2

    Kisa mai a wuta yayi zafi ki dakko kayan miya dakika Dana kizuba ki kawo kayankamshi kikuba su magi kirufe kibashi na 'yan mintina

  3. 3

    Saiki sauke shikenan kidafa kwanki ki dakko plate kisa makaroni ki kawo kwai kisa a tsakiya saiki zuba miya akan kwan shikenan kingama acidadi lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Ahmad Kitchen
Mom Ahmad Kitchen @cook_14540549
on
#Bauchistate
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes