Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke kubewaki kiyi grating ko ki daka ta,ki grating tarugu da Albasarki ki tafasa namanki ki gyara kifinki ki cire kaya

  2. 2

    Kisa manja saiki saka tarugun da Albasa ki soyashi inya soyu saiki tsaida ruwa ki zuba naman da kifi ciki ki barshi ya tafaso,saiki saka seasonings dinki ciki ki barshi ya kara dahuwa

  3. 3

    Inya Dan ja saiki zuba kubewanki saiki da ko wanne swallow

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
The- Scrumptious Palace
on
Kano/Abuja

Similar Recipes