Blue rice with fish source

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Yummy

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Blue food colour
  3. Fish
  4. Oil
  5. Vegetables
  6. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    A dafa shinkafa a tace gurin tacewa zaki rabata biyu sai ki dauka rabi wanda baki tace ba ki samu duk colour din da kike so ki zuba cikin shinkafar nan ki juya sosai sai dan barshi zuwa minti biyu haka sai ki tace ta

  2. 2

    For the source ki dafa kifi da kayan kamshi da maggi ki gyara kayan miyan ki ki soya su kisa masu kayan dandano ki aje gefe ki dauko kifin ki ki gyara shi duk ki cire kaya ki dawo akan kayan miyar ki da kika soya ki zuba kifin ciki ki juya sai ki rufe zuwa minti biyar tayi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Comments

Similar Recipes