Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki aza ruwa a tukunya idan ya tafasa sai ki wabke rice dinki ki zuba ta cikin ruwan zafin nan ki barta ta nuna bayan ta nuna sai ki sauke ki tace ta

  2. 2

    For the soup na gyara kayan miyana na markada su na aza mai a tukunya na yanka albasa bayan minti biyu na zuba kayan miyana na barsu suna soyuwa

  3. 3

    Na yanka nama na kanakana na dafa shi da kayan kamshi na yanka carrot dina da dankalina na na aje gefe na duba chefane na ya fara soyuwa na zuba maggi na da kayan kamshi na salt kadan

  4. 4

    Na kawo naman na juye da dankalin dana yanka kana kana da carrot din na barsu suka dahu na kawo egg dina daya na fasa a ciki na juya na barshi zuwa minti ukku na sauke na lada da rice nd lettuce dina zaa iya hada zobo mai sanyi aci da shi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Similar Recipes