Rice and stew with salat

Maryerm khamis
Maryerm khamis @cook_15360042

#zamfara state

Rice and stew with salat

#zamfara state

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Tomatoes
  3. Tarugu
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Salt
  8. Oil
  9. Meat optional
  10. Salat

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki aza ruwan zafi ki wanke shinka sai ki zuba yayi far boiling sai ki wanke ki zuba wasu ruwa madai daidata sai ki zuba farboiled rice dinki ki rufe ya dahu sai ki aje gefe

  2. 2

    Zakiyi blending kayan miya
    Sai ki aza mai yayi zafi,sannan sai ki zuba kayan miya ki soyasu,bayan sun soyu sai kisa meat,salt,maggi da kanwa kadan sai ki rufe har ta dahu
    Zaki wanke lattoce ki yanka da tumatur da albasa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Maryerm khamis
Maryerm khamis @cook_15360042
on

Comments

Nura Moriki
Nura Moriki @cook_15454950
Maryam you need to improve on platting technics,as dish is not well platted.