Ingredients

  1. 1/2Small Cabbage
  2. 5Tomato
  3. 4attaruhu
  4. Maggi an salt to test
  5. Tafarnuwa
  6. 5medium Patato
  7. Beef meat/zabo meat
  8. Vegetable oil
  9. 1large albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki gyara tomato naki da attaruhu kiyi greating nasu sai ki aje a gefe

  2. 2

    Sai ki gyara namanki ki zuba a tukunya ki saka masa albasa kadan da kayan kamshi ki da kike dashi ki dafasa yayi laushi sai ruwan ya kafe sai ki sauke

  3. 3

    Sai ki gyara dankalinki ki yanka shape din da kike so ki dan tafasa da gishiri ki tsane aje a gefe

  4. 4

    Sai ki dauko tukunya kisaka mai yayi zafi sai ki kawo kayan miyanki ki zuba kidan soya sa sama sama sai ki kawo namanki ki zuba ki juya ki yanka albasa ki saka sai ki saka maggi da salt da yar tafarnuwarki ki juya su hadu

  5. 5

    Sai sun soyu sai ki dauko dankalinki ki zuba ki juya sai ki rage wutarki sai ki saka cabbage naki a ciki sai ki juya su hadu sai ki rufe ki barshi some mint sai ki kashe wutar serve

  6. 6

    Done enjoy me

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
on
Kano Naibawan Gabas house No 788
I love with cooking
Read more

Similar Recipes