Cooking Instructions
- 1
Tsinken tsire za'a raba gida 2.
- 2
A sarrafa awara(amma kafin a soya)a hada mata attaruhu, albasa da lawashin albasa,gishiri da maggi a marmasa a saka egg da flour a juya sosai,ana saka flour ne dan yayi danko.
- 3
A mulmula a barbade da flour sai a tsoma a kwai.
- 4
A soya a mai,a rage wuta dan cikin ya soyu sosai.
- 5
A tsame a soka tsinken tsiren a jiki.
- 6
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7235567
Comments (19)